Tag: BORNO ZULUM

Babban Labari

Gwamna Zulum ya ce sun rufe kasuwar Jilli

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatin jihar Bornon ta rufe kasuwar Jilli shekaru biyar da suka gabata kasancewarta matattarar ƴan ta’adda. Gwamnan wanda ya faɗi hakan a wata sanarwa da yake mayar da martani ga harin ’kuskure” da sojojin saman Najeriya suka musanta wanda bayanai suka nuna mutum fiye da 50 […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000