Babban Labari
Labarai
SNB Ta Buɗe Ofis A Jihar Kano
Ƙungiyar Ma’aikatan Kafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa SNB ta buɗe sabon ofis a jihar Kano, a wani ɓangare na ci gaba da taron bitar kara wa juna sani na kwanaki biyu da tsangayar koyar da aikin Jarida ta jami’ar Bayero Kano tare da haɗin gwiwar ƙungiyar SNB suka shirya.

