Yan bindiga sun sace shugaban ƙaramar hukuma a Zamfara
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Alhaji Nura Umar Bungudu, bayan sun kai hari gidansa cikin dare a ranar Alhamis. Rahotanni sun ce maharan sun kawo harin ne har cikin garin Bungudu, inda suka nufi gidan shugaban ƙaramar hukumar da ke unguwar Zango, kusa da […]