Shugaba Tinubu Ya Tafi Hutun Kwana 10 Kasashen Waje
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya fara wani hutun kwana 10 daga yau Alhamis, inda yake sa ran yin kwanaki a ƙasashen Turai irin su Faransa da Birtaniya. Hakan na ƙunshe ne a cikin wani bayani da mai magana da yawo shugaban ƙasar, Bayo Onanuga ya fitar a yau Alhmais. Sanarwar ta ce “Shugaba Bola Ahmed […]