Babban Labari
Labarai
Tinubu Ya Nemi Majalisa Ta Amince Ya Naɗa CG Musa Ministan Tsaron Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tura sunan Janar Christopher Gwabin Musa ga Majalisar Dattawa domin ta amince da naɗa shi a matsayin sabon ministan tsaron ƙasa. Wannan na zuwa ne bayan murabus ɗin da tsohon minista, Badaru Abubakar ya yi a ranar Litinin, wanda hakan ya bar gurbin da ake buƙatar cike wa cikin […]

