Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta raba Naira miliyan ɗaya ga matasa 36 a shirin haɗin gwiwa na magance aikata laifuka
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ƙara ƙarfafa shirin hana aikata laifuka ta hanyar haɗin gwiwa masu ruwa da tsaki, inda aka bai wa matasa 36 tallafin Naira miliyan ɗaya don su dogara da kansu. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce a baya matasan sun aikata laifuka, kuma yanzu […]