Babban Labari
Wasu Tsiraru Ne Ke Rura Matsalar Tsaro A Najeriya — Christopher Musa
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya bayyana cewa ci gaba da matsalar ta’addanci da fashi da makami a ƙasar na faruwa ne saboda goyon bayan da ’yan ta’adda ke samu daga wasu ɗaiɗaikun mutane da ke ba su abinci, bayanan sirri da kuma kuɗaɗen shiga. Ya bayyana haka ne wajen jawabin da ya […]

