Hatsarin Mota Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 12 Tare Da Jikkata 5 A Kano
Mutane 12 ne suka rasu sakamakon hadarin mota daya auku da safiyyar yau juma’a a kauyen samawa dake karamar hukumar Garun Malam. Kwamandan hukumar kiyaye haddura ta kasa dake nan Kano ya bayyana cewa hadarin ya rutsa da wata mota kirar DAF. Yace motar tana dauke ne da kayayyaki dabam dabam na amfanin yau da […]