DALA DRY

Ban Damu Da Binciken Da Gwamnatin Kano Ke Yi Ba – Ganduje

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar ganduje, ya bayyana cewa babu wata damuwa kan binciken da gwamnatin jihar Kano ke gudanarwa kan zargin cewar an ɗauki kuɗin jihar aka saka su a tashar tsandauri ta Dala Inland Dry Port. Martanin ya fito ne ta bakin tsohon kwamishinan yada labarai na jihar, kuma tsohon shugaban […]

Read more