Dan Bindiga

An harbe ɗan bindiga a rukunin gidajen sojoji a Abuja

Sojoji sun harbe wani ɗan bindiga har lahira, bayan gungun ’yan ta’adda sun kai hari da nufin sace wani ɗan kasuwa a rukunin gidajen sojoji na Phase 5 da ke Kurudu a Abuja.  Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 8:47 na dare a ranar Alhamis, lokacin da ’yan bindigar su […]

Read more

An Kama Dan Bindiga Dauke Da Makamai Da Kudi A Hanyar Jos

Sojoji sun kama wani ƙasurgumin mai garkuwa da mutane ɗauke da tsabar kuɗi Naira miliyan 13 a kan hanyar Kaduna zuwa Jos a Jihar Kaduna. Dakarun Rundunar Operation Safe Haven sun kuma ƙwace bindigogi ƙirar AK-47 guda biyu da harsasai 30 a hannun ɗan ta’addan a  Ƙaramar Hukumar Sanga ta Jihar Kaduna. Kakakin rundunar, Manjo […]

Read more