Gwamnan Kano Ya Kori Masu Taimaka Masa Na Musamman Guda 2
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf, ta amince da korar wasu manyan ma’aikata na musamman (SSAs) nan take bayan rahoton kwamitocin bincike.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf, ta amince da korar wasu manyan ma’aikata na musamman (SSAs) nan take bayan rahoton kwamitocin bincike.
Kwamishinan sufurin jihar Kano da ke arewa maso gabashin Najeriya ya ajiye muƙaminsa kan zargin alaƙarsa da mutumin da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a jihar. Gwamnatin jihar Kano ce ta sanar da murabus ɗinsa a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar […]
Rahoton da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar ya bayyana cewa komishinan sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya karɓi cin hancin dala $30,000 daga wani shahararren dillalin miyagun kwayoyi, Sulaiman Danwawu, domin tsaya masa a matsayin mai ceto (surety). Namadi, wanda aka taɓa bayyana a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo […]