Babban Labari
Sojoji sun ceto mutum 4 bayan shafe shekara 3 a hannun Boko Haram
Dakarun Sojin Najeriya sun ceto wasu mutane huɗu da ake zargin ’yan ta’addan Boko Haram, sun yi garkuwa da su tare da tsare su na tsawon shekaru uku a Jihar Borno. Sojojin sun ceto su ne da misalin ƙarfe 6 na safiyar ranar 21 ga watan Agusta, yayin wani samame da suka kai kusa da […]

