Babban Labari
Labarai
Majalisar Ƙoli ta Shari’ar Musulunci ta nuna takaici kan sauyi a dokar haraji
Majalisar Ƙoli ta Shari’ar Musulunci a Najeriya ta ce ta yi takaici dangane da zargin da ake ta yaɗawa cewa akwai banbanci tsakanin dokar haraji da ake son aiwatarwa a watan Janairun 2026 da wadda ƴan majalisar ƙasar suka amince. A wata sanarwa da ta fitar, majalisar ta ce idan dai har hakan ya tabbata […]

