Amurka za ta riƙa karɓar gangar mai kimanin miliyan 50 daga Venezuela – Trump
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce hukumomin riƙon-ƙwarya na Venezuela za su rika ba wa Amurkar, gangar mai tsakanin miliyan 30 zuwa 50 na abin da ya kira man da aka sanya wa takunkumi. A wani sako da ya sanya a shafinsa na sada zumunta, Trump ya ce za a riƙa sayar da man ne […]