Cutar Ebola ta kashe mutum fiye da 500 a Gabashin DR Congo
Mahukuntan lafiya a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo (DR Congo) sun sanar da cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon ɓullar cutar Ebola nau’in Bundibugyo ya kai 506. Tun bayan ayyana ɓarkewar cutar a ranar 15 ga Mayun 2026, an tabbatar da kamuwar mutum 1,561, yayin da mutum 628 ke killace ko kwance a asibiti a larduna […]


