Jami’an DSS Sun Kama Mutane 5 Da Ake Zargin Sun Kashe Yarinya Bayan Sun Yi Garkuwa Da Ita A Kano
Hukumar tsaron fari ta DSS reshen jihar kano, ta samu nasarar kama wasu matasa biyar da ake zargi sun yi garkuwa da wata karamar yarinya mai suna Sakina Mamuda, yar shekaru 8 sannan suka halaka ta ta hanyar murde wuyanta tare da jefa gawarta cikin Rijiya. Lamarin ya faru a unguwar Duhunbake ,dake karamar hukumar […]