Babban Labari
Labarai
Najeriya ta samu gibin tiriliyan 30 a kuɗin shigar da ta yi hasashen samu a 2025 – Minista
Ministan Kuɗi Wale Edun, ya bayyana a ranar Talata cewa Gwamnatin Tarayya ta yi asarar kuɗaɗen shiga mai yawa a shekarar kuɗi ta 2025. Ya ce duk da cewa gwamnati ta yi hasashen samun Naira tiriliyan 40.8 a wannan shekara, abin da ta samu gaba ɗaya bai wuce Naira tiriliyan 10.7 ba. Edun ya yi […]

