Babban Labari
Labarai
Gwamnatin Najeriya Ta Yi Maraba Da Daure Simon Ekpa A Finland
Gwamnatin Najeriya ta yaba da hukuncin da kotun lardin Päijät-Häme da ke ƙasar Finland ta yanke a ranar Litinin, inda ta yanke wa mai fafutikar kafa ƙasar Biyafara Simon Ekpa hukuncin zaman gidan kaso na shekara shida bisa samunsa da laifin ta’addanci. A wata sanarwa da ministan watsa labarai Mohammed Idris ya fitar, ya ce […]

