Tanka Ta Kashe Mutane 18 Ta Murkushe Motoci 17 A Enugu
Rahotanni daga Enugu Kudancin Najeriya na cewa aƙalla mutum 18 sun mutu sakamakon hatsarin wata tanka da ta yi bindiga.