Babban Labari Labarai Tanka Ta Kashe Mutane 18 Ta Murkushe Motoci 17 A Enugu Muhammad Auwal SuleimanJanuary 26, 20250 Rahotanni daga Enugu Kudancin Najeriya na cewa aƙalla mutum 18 sun mutu sakamakon hatsarin wata tanka da ta yi bindiga. ‘Yan Ta’adda Na Shirin Kai Hare-hare A Kano Trump Ya Yi Alƙawarin Zama Jakadan Zaman Lafiya