Babban Labari
Labarai
Falasdinawa Sun Yi Murnar Tsagaita Wuta Da Cin Zalin Da Isra’ila Ke Yi.
Falasdinawan da ke Gaza da Isra’ila ta shafe sama da shekara biyu tana kai wa hare-hare sun nuna jin dadi da farin ciki bayan sanar da yarjejeniyar tsagaita wuta da nufin kawo karshen yakin. Yayin da labarin yarjejeniyar ya yadu a cikin yankin da aka kewaye, mazauna Khan Younis a kudancin Gaza sun fito tituna […]

