Tsohon Kwamishinan Yan Sandan Kano CP Sama’ila Dikko Ya Ce Boye Laifin Yaya Ne Ke Rura Rikicin Fadan Daba.
Tsohon kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Sama’ila Shu’aibu Dikko, ya bayyana cewa iyaye suna da matukar gudunmawar da za su bayar domin tabbatar da dakile matsalar fadan daba dake fuskantar al’ummar jihar Kano a halin yanzu. Sama’ila Dikko, ya bayyana hakan ne a daren jiya talata, yayin tattaunarwasa da MUHASA TV da Radio ta […]


