Farashin mai ya faɗi sosai saboda hasashen cimma yarjejeniya tsakanin Iran da Amurka
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya faɗi sosai cikin kusan watanni huɗu, sakamakon fatan da ake da shi na cewa za a cimma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Amurka da Iran nan ba da jimawa ba. Farashin danyen mai na Brent ya sauka zuwa dala 87.33 a kowanne ganga, inda ya ragu da dala 3.05, […]