Sheik Pantami ya zargi wasu jami’an gwamnatin Gombe da shirya masa mairci
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, kuma ɗan takarar gwamnan Jihar Gombe na jam’iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ya zargi wasu jami’an gwamnati da bai bayyana sunayensu ba da shirya masa makirci tare da tsoratar da magoya bayansa yayin da yake ci gaba da rangadin godiya a wasu sassan Jihar Gombe. Pantami ya […]