Yan Sanda Sun Kama Fasto Cikin Gungun Mutanen Da Ake Zargi Da Satar Yara Da Siyarwa.
Rundunar yan sandan jihar Neja, ta kama wani Fasto mai suna, Vincent Emmanuel, cikin gungun mutanen da ake zargi da kwarewa wajen satar yara da yin safararsu tare da siyarwa, a sassan dabam-daban na duniya.Kakakin rundunar yan sandan jihar Neja, SP Wasiu Abiodun, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai.Ya […]