Gwamnatin Nijeriya zata bude ofishin hukumar kashe gobara a kasuwar Singa.
Hukumar kashe gobara ta Nijeriya, ta ce har yanzu tana gudanar da bincike kan abunda ya janyo tashin gobara sau biyu a kasuwar Singa dake jihar Kano. Shugaban hukumar na ƙasa, Dakta Olumode Samuel Adeyemi, ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da manema labarai a birnin Kano.Dakta Olumode Samuel, ya ce shugaban ƙasa, Bola Ahmad […]