Fursunan Da Aka Yanke Wa Hukuncin Kisa Ya Tsere Daga Gidan Yari A Yobe
Wani fursuna mai suna Abba Hassan, wanda aka yanke wa hukuncin kisa, ya tsere daga gidan gyaran hali na Potiskum da ke Jihar Yobe. Rundunar ’yan sanda ta Jihar, ta tabbatar da wannan lamari a cikin wata sanarwa da kakakinta, DSP Dungus Abdulkarim, ya fitar a ranar Asabar. A cewar sanarwar, Abba Hassan, wanda asalinsa […]