Babban Labari
Labarai
Kotu Ta Yankewa Wanda ya Kone Mutane 23 A Masallaci Hukuncin Kisa Da Bulala 150
Babbar kotun shari’ar addinin Muslunci dake zaman, a unguwar Danbare Kano, ta yankewa matashin nan Mai suna, Shafi’u Abubakar, Dan shekaru 38 Mai sana’ar Adaidaita sahu, hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa samunsa da laifin kisan Kai , ta hanyar 23 mutane wuta lokacin da suke yin sallar asuba a Wani masallaci dake Garin Gadan, […]

