Hutu Na Je A Landan Ba Asibiti Ba – Akpabio
Shugaban majalisar dattawa ta Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya musanta abin da ya kira raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa yana fama da rashin lafiya. Akpabio ya bayyana haka ne a lokacin da ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja da asuban ranar Litinin daga birnin Landan, inda wasu sanatoci da […]