Babban Labari
Labarai
Gwamnati Za Ta Sayar Da Gidaje 753 Da Aka Kwato A Hunnun Godwin Emefiele
Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirinta na sayar da gidaje guda 753 da ta ƙwato daga tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, waɗanda suke cikin kadarorin da Hukumar EFCC ta ƙwato daga hannun masu almundahana da kuɗin ƙasar. Ministan gidaje na Najeriya ne ya tabbatar da hakan a ranar Talata a lokacin da yake […]

