Yan Sandan Kano Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Fashin Babura A Medile Da Guringawa.
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wani matashi mai suna, Sadik Idris da ake kira da Danhasa, mazaunin unguwar Medile, bisa zarginsa da haura gidajen mutane da makami suna yi mu su fashin Babura da wayoyi da sauran kayayyakin da suka mallaka. Mai Magana da yawun rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna […]