Babban Labari
Labarai
Iyalan Herbert Macaulay Sun Koka Kan Yi Wa Mahaifinsu Afuwa Tare Da Rikakkun Masu Laifi.
Iyalan marigayi Herbert Macaulay sun soki matakin gwamnatin tarayya na haɗa sunan fitaccen ɗan gwagwarmayar cikin riƙaƙƙun masu laifi a jerin waɗanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa afuwa bayan ransu. A wani taron manema labarai da aka gudanar a Legas ranar Alhamis, iyalan tare da goyon bayan dattijo kuma Atona Oodua na Yarabawa, […]

