HISBAH Ta Gano Masu Ɗaukar Nauyin Yaɗa Bidiyon Tsiraici
Hukumar HISBAH ta Jihar Kano ta tabbatar da cewa sun gano waɗan da suke ɗaukar nauyin yaɗa biyon tsiraici da ke tashe a ‘yan kwanakin nan, Shugaban Hukumar a Jihar Kano, Mallam Aminu Ibrahim Daurawa ne ya bayyana hakan , inda yace a binciken da suka gudanar, sun gano cewa daga ƙasashen waje ake ɗaukar […]