Kotu a Kano ta rufe gidan mai da gidajen wanka da wajen siyar da nama saboda karya dokar muhalli.
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli a Jihar Kano ta rufe gidan mai, gidajen wanka da wajen sayar da nama na ƴan gayu saboda karya dokokin tsaftar muhalli a wasu sassan jihar. Wannan na cikin sanarwar da jami’in hulɗa da jama’a na hukumar kwashe shara ta Kano REMASAB, Malam Abubakar Ahmad ya fitar. Sanarwar […]