Iran Ta Sake Rufe Mashigar Hormuz Saboda Rikicin Isra’ila Da Lebanon
Iran ta sake rufe mashigar ruwa ta Hormuz, inda ta bayyana cewa har yanzu ba a cika sharuɗan yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka ba. A cikin wata sanarwa, rundunar IRGC ta ce mashigar za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai Isra’ila ta janye dakarunta daga Kudancin Lebanon. Hakazalika ta ce sai […]


