Yan Sanda Sun Gurfanar Da Matashin Da Yayi Yunkurin Fadowa Daga Allon Talla
Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da matashinan mai suna, Ibrahim Abubakar, mai shekaru 19 , wanda ake zargin da yunkurin kashe kansa bayan ya hau kan wani allon talla (bill board) dake kusa da Ado Bayero kan titin zuwa Maiduguri Road a jihar. Cikin wani sako da wallafa a shafinsa na facebook kakakin […]