Babban Labari
Siyasa
Dalilin da ya sa na gina Masallatai 50 da aurar da marayu 10 — Mataimakin Gwamna
Mataimakin Gwamnan Jihar Yobe, Idi Barde Gubana ya ƙaddamar da masallatai 50, kuma ya tallafa da auren marayu mata 10 da ya rena a ƙaramar hukumar Fune ta jihar. An gudanar da wannan tallafin ne a ƙarƙashin shirinsa, na Gidauniyar Gorbo wacce ta mayar da hankali kan tallafawa da ilmantar da marayu, mata da sauran […]
