Sojoji sun ceto mutane 157 da ISWAP ta sace a Borno
Sojojin Rundunar Operation Haɗin Kai sun ceto fararen hula aƙalla 157 da ’yan ta’addan Boko Haram suka sace a kan hanyar Buratai zuwa Kamuya a Jihar Borno. Majiyoyin tsaro sun ce a ranar 30 ga Maris da misalin ƙarfe 2:50 na rana aka kai wa dakarun bataliyar sojoji ta musamman ta 135 da aka tura […]