Babban Sufeton Yan Sandan Nijeriya Kayode Egbetokun Zai Ziyarci Jihar Kano
Rohatanni na cewa babban sufeton yan sandan Nijeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, zai kai wata Ziyara ta musamman jihar Kano, a ranar laraba 6 ga watan Agustan 2025. Kawo yanzu dai babu cikakken bayanin guraren da shugaban yan sandan zai ziyarta a jihar, amma dai ana saran zai gana da kwamishinan yan sandan Kano da […]