Buga fasfo ne aka mayar Abuja, ba karɓarsa ba – Immigration
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (Immigration) ta ce sabon tsarin da ta bullo da shi na mayar da buga fasfo a Abuja bai shafi karɓa ko yin rijistar fasfo a jihohi ba. Hukumar ta ce rahotannin da ke cewa za a ɗauke cibiyoyin gudanar da fasfo daga Kano ba gaskiya ba ne, […]