IRAN AMURIKA

Mojtaba Khamenei ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa

Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa Ali Khamenei, wanda ya mutu a hare-haren Isra’ila da Amurka a ranar farko ta yaƙin. A wani saƙo da aka wallafa da sunansa domin gode wa waɗanda suka halarci jana’izar mahaifinsa, Mojtaba Khamenei ya ce za su ɗauki fansar jininsa da kuma […]

Read more