Yadda Aka Kubutar Da Janar Tsiga
Tsohon shugaban Hukumar Bautar Kasa A Najeriya Birgediya-Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya), ya kuɓuta daga hannun ‘yan ta’adda masu satar mutane bayan shafe kwana 56 a sace.