NSCDC ta rufe wani gida da ake zargin ana safarar jarirai a Legos.
Hukumar tsaron Civil Defence (NSCDC) reshen Jihar Lagos ta ce ta rufe wani gida da ake zargin ana amfani da shi wajen safarar jarirai a yankin Badagry, tare da ceto mutane 28 da kuma kama mutane biyu da ake zarginsu kan lamarin. NSCDC ta ce ta kai simamen ne bayan ɗaukar dogon lokaci tana gudanar […]