Wata Matashiya Ta Binne Jaririyar Da Ta Haifa Da Ranta A Kebbi
Rundunar ’yan sanda a Jihar Kebbi ta cafke wata mai suna Maryam Atiku, mai shekaru 20, bisa zargin binne jaririyar da ta haifa da ranta a unguwar Nasarawa da ke cikin garin Kamba, Karamar Hukumar Dandi.