‘Yan Bindiga Sun Sace Hakimin Bagaji Odo a Jihar Kogi
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kogi ta tabbatar da cewa wasu ‘yan bindiga sun sace Hakimin Bagaji Odo, Alhaji David Wada, a yankin Ƙaramar Hukumar Omala.