Iran ta ƙera jirgi mara matuƙi mai layar zana
Iran ta ƙera wani sabon jirgi mara matuƙi mai suna Hadid 110, wanda aka ce yana tafiya da matsanancin sauri a ƙasa ƙasa, wanda ke iya kai farmaki cikin gaggawa kamar layar zana kafin na’urorin kariyar sararin samaniya su gano shi. Jaridar The Telegraph ta Birtaniya ta rawaito cewa jirgin na iya yin gudun sama […]


