Masu Garkuwa Da Janar Rabe Na Neman A Sako ’Yan Bindigar Da Ke Hannun Gwamnati
Jagoran ’yan bindiga, Kachallah Muhammad, wanda ya yi garkuwa da Manjo-Janar Rabe Abubakar Batsari (ritaya) ya bukaci gwamnati ta sako ’yan uwansa da ke hannunta a matsayin sharadin sakin babban sojan. A ranar Litinin dan ta’addan ya kira iyalan Janar Rabe, wanda shi ne tsohon Daraktan Yada Labarai na Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya. Wani […]