Babban Labari
Rundunar ƴan sandan Nijeriya shiya ta ɗaya ta buƙaci jama’a su kaucewa tada tarzoma lokacin zaɓe.
Rundunar ƴan sandan Nijeriya shiya ta ɗaya dake Kano, ta buƙaci jama’a su kasance masu kaucewa dukkan wani abu da zai tayar da tarzoma lokacin gudanar da zaɓe. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan shiyar, DSP Abdullahi Hussaini, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai. Wannan na zuwa […]

