KANSILOLI

Majalisa ta dakatar da kansiloli 4 kansiloli 4 a Kuros Riba 

Majalisar Dokokin Jihar Kuros Riba ta dakatar da wasu kansiloli huɗu na Ƙaramar Hukumar Akpabuyo na tsawon wata uku. Majalisar ta dakatar da su ne bisa zargin aikata ayyuka yadda suke so da kuma nuna rashin biyayya ga dokoki. Kansilolin da dakatarwar ta shafa su ne, Honarabul Innocent Meukpa  da Honarabul Patrick Eyo Elim da Honarabul […]

Read more