INEC Ta Bayyana Zaben Kaura Namoda A Matsayin Wanda Bai Kammalu Ba
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sake sanya ranar 21 ga watan Augustan 2025, don sake gudanar da zaben cike gurbi na dan majalissar jiha, a kwatinan zabe guda biyar da bai kammalu ba, a karamar hukumar Kaura Namoda dake jihar Zamfara. Kwamishinan zaben jihar, Dakta Mahmud Isah, ne ya bayyana hakan […]